All Videos
Web Development Darasi: HTML da CSS daga Farko
Web Dev

Web Development Darasi: HTML da CSS daga Farko

Ibrahim Zubairu 25:18 Web Dev
Description
Darasi na farko na web development cikin harshen Hausa. Mun koya yadda ake rubuta HTML, yadda ake amfani da CSS wajen gyara salo, da kuma yadda ake gina shafin intanet na farko wanda zai iya aiki.